Magana jarice
Gabatarwa Wannan littafi, Magana Jari Ce, 1, yana cikin littattafai daga uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin zabo shi kuwa ya rubuta wadannan littattafai shi ne ya shiga wata gasa ta rubutun littafi a shekarar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko ‘Ruwan Bagaja’. TSARIN LABARAN DAKE CIKI DAKI DAKI: 1. Magana Jari Ce 2. Labarin Wani Bororo Da Dan Zaki 3. Banza Ta Kori Wofi 4. Sauna Kira Mana Shashasha, In Ka Ga Sakarai Ku Taho Tare 5. Labarin Auta ‘Dan Sarkin Noma Da Naman Jeji 6. Labarin Sahoro Da Sahorama 7. Labarin Wani Bakauye Da Wadansu ‘Yan Birni 8. Labarin Wani Aku Da Matar Ubangidansa 9. Labarin Sarkin Zairana Da Sarkin Bokaye Gara 10. Labarin Kyanwa Da Bera 11. Labarin Wani Jaki Da Sa 12. Yadda Muka Yi Da Ubangijina Ojo 13. In Ajali Ya Yi Kira, Ko Babu Ciwo A Je 14. Labarin Wadansu Abokai Su Uku 15. Munafuncin Dodo, Yakan Ci Mai Shi 16. Abin Da Mutum Ya Shuka Shi Zai Girba, In Hairan Hairan