Magana jarice

Gabatarwa

Wannan littafi, Magana Jari Ce, 1, yana cikin littattafai daga uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin zabo shi kuwa ya rubuta wadannan littattafai shi ne ya shiga wata gasa ta rubutun littafi a shekarar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko ‘Ruwan Bagaja’.

 
TSARIN LABARAN DAKE CIKI DAKI DAKI:
 
1. Magana Jari Ce

2. Labarin Wani Bororo Da Dan Zaki

3. Banza Ta Kori Wofi

4. Sauna Kira Mana Shashasha, In Ka Ga Sakarai Ku Taho Tare

5. Labarin Auta ‘Dan Sarkin Noma Da Naman Jeji

6. Labarin Sahoro Da Sahorama

7. Labarin Wani Bakauye Da Wadansu ‘Yan Birni

8. Labarin Wani Aku Da Matar Ubangidansa

9. Labarin Sarkin Zairana Da Sarkin Bokaye Gara

10. Labarin Kyanwa Da Bera

11. Labarin Wani Jaki Da Sa

12. Yadda Muka Yi Da Ubangijina Ojo

13. In Ajali Ya Yi Kira, Ko Babu Ciwo A Je

14. Labarin Wadansu Abokai Su Uku

15. Munafuncin Dodo, Yakan Ci Mai Shi

16. Abin Da Mutum Ya Shuka Shi Zai Girba, In Hairan Hairan, In Sharran Sharran

17. Fara Koyon Mulki Da Baki, Kafin Ka Koyi Mulki Da Hannu

18. Babban Mugun Abu Gun Da Ya Yi Hushi Da Iyayensa

19. Banza Girman Mahaukaci, Karamin Mai Wayo Ya Fi Shi

20. Labarin Sarkin Busa

21. Kowa Ya Yi Kokarin Ya Sami Fiye Da Abin Da Allah Ya Nufe Shi Da Shi, ya Ja Wa Kama Lalacewa

22. Labarin Annabi Sulaimanu

23. Ba Wahalalle Sai Mai Kwadayi

24. Saurin Fushi Shi Ke Kawo Da Na Sani

25. Raina Kama Ka Ga Gayya

26. Labarin Shaihu Mujaddadi Dan Hodiyo Da Umaru Mu’Alkamu

27. Labarin Shaihu Dan Hodiyo Da Madugu

28. Labarin Shaihu Dan Hodiyo Da Wani Malami

29. Sauri Ya Haifi Nawa

Comments

Mudassir Abdurahaman Gulu

Magana jari 2

Musha dariya